iqna

IQNA

gidan kaso
Tehran (IQNA) Kasar Saudiyya ta saki dan babban dan kungiyar Hamas kuma tsohon wakilin wannan yunkuri a Saudiyya daga gidan yari.
Lambar Labari: 3489049    Ranar Watsawa : 2023/04/27

Tehran (IQNA) Sheikh Zakzaky ya yi zantawa ta farko da tashar PressTV tun bayan sakinsa daga gidan kaso .
Lambar Labari: 3486366    Ranar Watsawa : 2021/09/29

Tehran (IQNA) hukumomin soji a kasar Myanmar sun saki malamin addinin buda mai tsananin kin musulmi da ake tsare da shi a gidan kaso .
Lambar Labari: 3486291    Ranar Watsawa : 2021/09/10

Tehran (IQNA) jami'an tsaron kasar Saudiyya sun cafke limamin masallacin Ummul Miminin Khadijah da ke birnin Jidda sun jefa shi kurkuku.
Lambar Labari: 3486079    Ranar Watsawa : 2021/07/05

Tehran (IQNA) kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh tana yin amfani da makarantun kur’ani a kasar Aljeriya yada akidunta.
Lambar Labari: 3485058    Ranar Watsawa : 2020/08/05

Tehran (IQNA) Kungiyar Amnesty Int, ta bukaci a yi bincike bayan jami’an gidan yari a Kaduna suka sanar da cewa fursinoni hudu ne suka mutu a boren da suka yi a ranar Talatar da ta gabata.
Lambar Labari: 3484682    Ranar Watsawa : 2020/04/05

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan Girka sun daure mai bayar da fatawa na kasar kwanaki 80 a gidan kaso .
Lambar Labari: 3484230    Ranar Watsawa : 2019/11/07

Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
Lambar Labari: 3481845    Ranar Watsawa : 2017/08/29

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Landan ta yanke hukuncin daurin watanni 8 a wasu mutane biyu, saboda jefa naman alade da suka yia kan masallacin Rahman da ke birnin.
Lambar Labari: 3480905    Ranar Watsawa : 2016/11/03